Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Sabon Irin Masara Na Tela Maize Bashi Da Illa Kuma Yana Jurewa Fari da Kwari, Kashi Na Daya - Agusta 6, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya duba batun sabon nau'in irin masara na Tela Maize da aka fara sayarwa a kasuwa cikin watan Janairu na wannan shekarar da ya janyo ce-ce-kuce. Masana sun ce sabon irin bashi da illa kuma yana jurewa fari da kwari.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Sabon Irin Masara Na Tela Maize Bashi Da Illa Kuma Yana Jurewa Fari da Kwari.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:52 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG