NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Suke Damun Manoma Da Makiyaya A Najeriya, Kashi Na Uku, 21 Janairu, 2025

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ci gaba ne kan batun matsalolin da ke kawo tarnaki ga harkokin noma da kiwo, don samar da kayan abinci a Najeriya.

Saurari cikakken shirin tare da Mohammed Hafiz Baballe:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Suke Damun Manoma Da Makiyaya A Najeriya 8'17".mp3