NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Matakan Da Mu Ke Dauka Don Inganta Harkokin Noma A Najeriya - Aliyu Sabi, Kashi Na Uku - Satumba 10, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arzki na wannan makon, zai kawo mu ku ci gaban tattauna wa da karamin ministan noma da samar da abinci na Najeriya, Sanata Aliyu Sabi Abdullahi kan batun irin matakan da gwamnatin Najeriya take dauka don inganta samar da abinci a fadin kasar, bayan da al'umma su ka gudanar da zanga-zanga kan tsananin tsadar rayuwa a farkon watan Agusta.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Matakan Da Mu Ke Dauka Don Inganta Harkokin Noma A Najeriya.mp3