Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Matakan Da Mu Ke Dauka Don Inganta Harkokin Noma A Najeriya - Aliyu Sabi, Kashi Na Daya - Agusta 27, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arzki na wannan makon, ya duba batun irin matakan da gwamnatin Najeriya take dauka don inganta samar da abinci a fadin kasar, bayan da al'umma su ka gudanar da zanga-zanga kan tsananin tsadar rayuwa a farkon watan Agusta.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Matakan Da Mu Ke Dauka Don Inganta Harkokin Noma A Najeriya - Aliyu Sabi.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:50 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG