NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Matakan Da Gwamnatin Katsina Ke Dauka Don Inganta Noman Rani, Kashi Na Biyu - Janairu 09, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku ci gaban tattauna da Gwamnan jihar Katsina, Dikkon Umar Radda, kan tsari da kuma irin matakan da su ke dauka, domin inganta noman rani a jihar.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Matakan Da Gwamnatin Katsina Ke Dauka Don Inganta Noman Rani '6"00".mp3