NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Shugaban Hukumar Yaki Da Kwararowar Hamada A Najeriya Kan Ayyukan Da Suke Yi, Kashi Na Biyu - Disamba 17, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, zai kawo muku ci gaban tattauna wa da shugaban hukumar kafa shingen yaki da hamada wato Great Green Wall, Saleh Abubukar, kan irin ayyukan da suke yi na yaki da kwararowar hamada a wasu jihohin Najeriya.

Saurari cikakkiyar hirar cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Shugaban Hukumar Yaki Da Kwararowar Hamada A Najeriya Kan Ayyukan Da Suke Yi.mp3