NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Noma Da Kiwon Dabbobi Na Zamani a Najeriya - Kashi Na Hudu - Janairu 24, 2023

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, za mu kawo muku kashi na hudu kuma na karshe a tattaunawa da kwararre kan harkokin noma da kiwon dabbobi na zamani a Najariya, Alhaji Ahmed Sani Ibrahim, wanda shi ne shugaban kamfanin Ansar Technology. Ibrahim ya yi karin bayani kan yadda suke amfani da na'ura wajen noma da kiwo.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Noma Da Kiwon Dabbobi Na Zamani a Najeriya PT4.mp3