Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Noma Da Kiwon Dabbobi Na Zamani a Najeriya - Kashi Na Uku - Janairu 17, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, za mu daura a inda muka tsaya a makon da ya gabata, inda muke tattauna da kwararre kan harkokin noma da kiwon dabbobi na zamani a Najariya, Alhaji Ahmed Sani Ibrahim, wanda shi ne shugaban kamfanin Ansar Technology. Ibrahim ya fara karin bayani kan ire-iren dabaru da na’urori, har da fasahohi da suke amfani da su wajen saukaka ayyukan Noma a Najeriya.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Noma Da Kiwon Dabbobi Na Zamani a Najeriya PT3.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:05 0:00

XS
SM
MD
LG