WASHINGTON D.C. —
Shirin noma tushen arziki na wannan makon, zai kawo muku kashin na biyar kuma na karshe na tattaunawa da kwararre kan harkokin noma a Najeriya, Dauda Salisu Mohammed, kan batun bayar da tallafi ko bashi ga manoma a Najeriya, domin bunkasa harkokin noma a kasar.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5