Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Harkokin Noma A Kan Batun Bunkasa Noma A Najeriya - Kashin Na Hudu - Mayu 09, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, zai kawo muku kashin na hudu na tattaunawa da kwararre kan harkokin noma a Najeriya, Dauda Salisu Mohammed, kan batun bayar da tallafi ko bashi ga manoma a Najeriya, domin bunkasa harkokin noma a kasar.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Harkokin Noma A Kan Batun Bunkasa Noma A Najeriya PT 4.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:57 0:00

XS
SM
MD
LG