Nima Dan Arewa Ne Bazan Bari A Kashe Yan Uwana Da Gangan Ba - Janar Musa

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da yan Najeriya ke cigaba da tofa albarkacin baki kan harin soji kan fararen hula a garin Tudun Biri na jihar Kaduna wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 80, Hafsan Hafsoshin kasar, Janar Chris Musa ya roki jama’a dasu guji sanya batun addini ko kabilanci kan batun harin.