Nguyen Phu Trong, Na Jam'iyyar Gurguzu Mai Mulki A Vietnam Ya Rasu

Nguyen Phu Trong

Nguyen Phu Trong, babban sakatare na jam'iyyar gurguzu mai mulki a Vietnam, kuma dan siyasa mafi karfi a kasar, ya rasu sakamakon rashin lafiya na tsawon watanni, kamar yadda kafafen yada labarai suka fada a ranar Juma'a. Shekarunsa 80.

-AP