NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Nakasassu Suka Rungumi Sana’o'in Hannu Da Nufin Samun Abin Rufin Asiri - Satumba 07, 2023

Souley Mummuni Barma

Shirin Nakasa a wannan mako ya sauka a jihar Agadez da ke yankin arewacin jamhuriyar Nijer inda nakasassu suka rungumi sana’oin hannu da nufin samun abin rufin asiri.

Bakon shirin wanda Allah ya jarabce shi da tawaya a kafa ya shahara a kirar azurfa da sauran karafan kyalkyali. Lamarin da ke ba shi damar zuwa kasashen waje lokaci zuwa lokaci domin baje koli.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA