Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Wani Mai Nakasa Da Ya Dage Neman Ilimi Don Ya Zama Lauya, Kashi Na Biyu - Agusta 24, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A makon jiya, shirin Nakasa ya sami bakuncin wani lauya dake aiki a ma’aikatar jin dadin rayuwar al’umma ta kasar Ghana, AbdurRahman Yusuf da ke da tawaya a gadon baya ya zabi aikin lauya don taimaka wa takwarorinsa masu bukata ta musamman akan maganar doka.

To a yau a ci gaban tantaunawar da suka yi da wakilin muryar Amurka a Accra Idriss Abdallah Bako, Malan AbdurRahman ya yi bayani kan wasu daga cikin mahimman matsalolin da ke addabar nakasassu a kasar Ghana.

Saurari cikakken shirin:

NAKASA BA KASAWA BA
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG