NAKASA BA KASAWA BA: Wasannin Motsa Jiki Da Damben Zamani Kashi Na Biyu Oktoba 16, 2024

Souley Mummuni Barma

A makon da ya gabata an ji yadda masu bukata ta musamman suka jajirce akan aiyukan bunkasa damben zamani na guragu a kasar Ghana.

A wannan makon zamu ji ci gaban da kungiyar ‘yan wasan na Adaptive Boxing ta samu da kuma tasirin kungiyar a kasashen waje.

Masu wannan fafutika sun bukaci gwamnatin Ghana da kungiyoyin cikin gida su dauki abubuwan da suke yi da mahimmanci don daga tutar kasar a wannan fanni.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Wasannin Motsa Jiki Da Damben Zamani Kashi Na Biyu Oktoba 16, 2024