Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Kalubalen Matakin Hana Bara A Titunan Birnin Yamai, Satumba 18, 2024


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun duba wani matakin hana bara a titunan birnin Yamai da ya rutsa da wasu nakasassu da ba suda alaka da harkar bara, lamarin da kungiyoyi masu bukata ke ganinsa a matsayin tauye ‘yancin bil adama.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Kalubalen Wani Matakin Hana Bara A Titunan Birnin Yamai, Satumba 18, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:53 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG