NAKASA BA KASAWA BA: Wani Mutum Da Bai Yadda Nakasa Ta Hana Shi Dogara Da Kai Ba, Mayu 18, 2023

Souley Mummuni Barma

A kashi na farko na wannan hira da Mansour ya yi mana bayani dangane da yadda aka yi ya tsinci kansa a halin nakasa. 

NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon, mun sauka a jihar Maradi ta Jamhuriyar Nijar inda muka tattauna da daya daga cikin hazikan nakasassun Jihar, wanda ko da wasa bai yarda halin da yake ciki ya kashe masa zuciya ba domin tun daga lokacin da ya taso kawo yanzu tsaye yake, tsayin daka wajen neman na kai.

Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Wani Mutum Da Bai Yadda Nakasa Ta Hana Shi Dogara Da Kai Ba, Mayu 18, 2023.mp3