NAKASA BA KASAWA BA: Wani Mai Nakasa Da Ya Dage Neman Ilimi Don Ya Zama Lauya - Agusta 17, 2023

Souley Mummuni Barma

Shirin na wannan mako ya sami bakuncin wani lauya da ke Accra babban birnin kasar Ghana, AbdurRahman Yusuf, wanda ya sami tawaya a kashin gadon baya lokacin kuruciya ya dage da neman ilimin zamani da nufin cimma burin rayuwa wato zama lauya domin taimaka wa masu karamin karfi kamar yadda za a ji a kashin farko na hirarsa da wakilin sashen Hausa, Idriss Abdallah Bako.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA