Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Wani Mai Nakasa Da Ya Rungumi Aikin DJ A Jihar Adamawa, Yuli 20, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A shirin Nakasa na wannan makon,mun sauka ne a Yola fadar mulkin jihar Adamawa dake yankin Arewa maso gabashin Najeriya inda muka tattauna da wani mai nakasa mai sana’ar DJ.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Wani Mai Nakasa Da Ya Rungumi Aikin DJ A Jihar Adamawa, Yuli 20, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG