NAKASA BA KASAWA BA: Taron Duba Mafitar Matsalolin Da Suka Shafi Rayuwar Masu Bukata, Fabrairu 19, 2025

Souley Mummuni Barma

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon taron Nakasassu da ya gudana a farkon watan Fabrairun 2025 a Abuja ya gano yadda matsalolin shugabanci ke shafar harkoki da rayuwar masu bukata na musamman a Najeriya.

To a yau za a ji mafitar matsalolin da taron yace ya gano.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Taron Duba Mafitar Matsalolin Da Suka Shafi Rayuwar Masu Bukata, Fabrairu 19, 2025.MP3