NAKASA BA KASAWA BA: Rashin Samun Aikin Gwamnati Na Hana Nakasassu Zuwa Makaranta, Yuli 24, 2024

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda batun rashin samun aikin gwamnati kai tsaye bayan kammala karatu ke daga cikin abubuwan da aka gano cewa suna katse hanzarin iyaye tura yara nakasassu makaranta.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Rashin Samun Aikin Gwamnati Na Hana Nakasassu Zuwa Makaranta, Yuli 24, 2024, Yuli 24, 2024.mp3