NAKASA BA KASAWA BA: Rashin Ayyukan Yi Ko Jarin Kasuwanci Babbar Matsala Ce Ga Nakasassu, Mayu 03, 2023

Souley Mummuni Barma

A cikin shirin na wannan makon, rashin ayyukan yi ko jarin tsira kasuwanci wata matsala ce da ke daga hankulan masu bukata ta musamman a  Ghana.

NIAMEY, NIGER - Kasar da ke samun bakuncin dimbin nakasassun kasashen Afrika ta yamma da nufin samun rayuwa mai inganci. kamar yadda za a ji a wannan shirin inda wadannan mutane suka bukaci hukumomi da ma al’umma su dubi wannan lamari don fitar da su daga harakar bara.

Taron Nakasassu 3

Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:

Your browser doesn’t support HTML5

SHIRIN NAKASA MAY 04.mp3