NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon mun sauka a jihar Tahoua na Jamhuriyar Nijar inda sha’anin ilimin masu bukata ta musamnan ke fuskantar barazana sakamakon wasu tarin matsalolin da ke addabar makarantar makafi.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5