NAKASA BA KASAWA BA: Masu Bukata Sun Yi Bikin Tunawa Da Ranar Zaman Lafiya, Satumba 25, 2024

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda masu bukata ta musamman a jihar Jigawan Najeriya suka yi bikin tunawa da ranar zaman lafiya ta duniya da aka saba gudanarwa a kowace ranar 21 ga watan Satumba da kungiyar WOFAN ta shirya.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Masu Bukata Sun Yi Bikin Tunawa Da Radar Zaman Lafiya, Satumba 25, 2024