NAKASA BA KASAWA BA: Kungiyar Makafin Ghana Na Fadakar Da 'Yancin ‘Ya’yanta A Nijar , Yuli 31, 2024

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun duba ayyukan kungiyar makafi a kasar Ghana da ta kaddamar da hanyoyin fadakarwa da nufin ganar da ‘yayanta abubuwan da asusun gwamnati mai kula da tallafa wa nakasassu ya yi tanadi.

Galadiman makafin jihar Damagaram ya kuma kudiri aniyar ci gaba da yunkurin karbo wa masu bukata ta musamman hakkokin da suka wajaba su samu daga wajen hukumomi da ma jama’a baki daya.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Kungiyar Makafin Ghana Na Fadakar Da ‘Ya’yanta A Nijar 'Yancinsu, Yuli 31, 2024