NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Madame Ado Zeinabou Abdallah- Kashi Na Daya, Agusta, 18, 2022

Souley Mummuni Barma

Shirin nakasa a wannan mako ya sami bakuncin Madame Ado Zeinabou Abdallah darektar wata makarantar faramari dake birnin Konni a Jamhuriyar Nijer wace ta tsinci kanta cikin halin tawaya a lokacin da take ‘yar kankanuwa sakamakon rashin lafiya. Wannan ‘yar talika dake matsayin abin koyi a yau ta tashi da gurin yin ilimin zamani don kaucewa shiga halin da nakasassu da dama ke ciki a kasashe masu tasowa.

Saurari kashin farko na hirar ta da Harouna Maman Bako:

Your browser doesn’t support HTML5

SHIRIN NAKASA BA KASAWA BA AUG 18.mp3