NAKASA BA KASAWA BA: Gudunmowar Nakasassu Wajen Ci Gaban Kasar Nijar, Yuni 19, 2024

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon mun duba rawar da mata masu bukata ta musamman ke takawa wajen ganar da al’umma gudunmowar da nakasassu ke bayarwa a sha’anin samar da ci gaban kasa a jamhuriyar Nijar.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Gudunmawar Nakasassu Wajen Ci Gaban Kasar Nijar, Yuni 19, 2024.MP3