Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Yunkurin Ganin Mahukuntan Kasar Nijar Sun Ware Kason Ayyukan Yi Ga Nakasassu


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIJAR - Kamar yadda aka ji a shirin da ya gabata kudirin dokar da wani dan Majalissar Ghana ya gabatar a gaban Majalissar Dokokin KasaR don ganin an bullo da dokar da za ta tilasta bai wa nakasassu damar samun kashi 5 daga cikin 100 na guraben aiyukan yi na gwamnati da masu zaman kansu ya dauki hankulan jama’a musamman wadanda abin ya shafa.

A ci gaban tantaunawar musamman da wakilin sashen hausa Idriss Abdallah Bako ya shirya da masu ruwa da tsaki a yau zamu yi matsahiya daga inda lauya AbduRahaman ke bayani kan yunkurin na dan majalissar da kuma irin alfanon da ke tattare da hakan wajen samar da ingancin rayuwa ga masu bukata ta musamman.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Yunkurin Ganin Mahukuntan Kasar Nijar Sun Ware Kason Ayyukan Yi Ga Nakasassu Kashi Na Biyu Mayu, 8, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:59 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG