A makon jiya mun duba yadda Achirou Salissou Almou, wani mai nakasa dake Maradi a Jamhuriyar Nijar, ya jingine aikin kere-keren kayayakin fata da kanikancin babura ya shiga sana’ar daukar hoto.
NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon, yawaitar wayoyi masu camerar daukar hoto a hannun jama’a da sauran na’urorin da zamani ya zo da su, ba su katse wa Achirou hamzari ba game da wannan aiki na daukar hoto da ya yi matukar shiga ransa saboda ya bukaci mahukunta da ma dukkan masu hali su ba shi hannu don ganin an samu fa’ida a harakar hoto.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5