NAKASA BA KASAWA BA: Bajintar Dalibai Masu Bukata A Nijar A Jarabar Farko, Yuli 10, 2024

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon duba batun dalibai masu bukata ta musamman da suka rubuta jarabawar ajin karshe a makarantun Firamare da Sakandare a matakin farko da na biyu a Nijar da yadda suka gwada bajintar da ke kara karfafa gwiwa ga shugabanin sha’anin ilimin boko.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Bajirtar Dalibai Masu Bukata A Nijar A Jarabar Farko, Yuli 10, 2024.mp3