WASHINGTON, DC —
Yau mun sauka a kasar Burkina Faso inda bayanai ke nuni da cewa, sannu a hankali nakasassu sun fara samun canjin tunani wato daga dogaro da bara a matsayin sana’a zuwa koyon ayyuka da sana’o'in hannu don kare mutunci kansu.
Bakon shirin na wannan mako wanda wakilin Sashen Hausa a Kumasin kasar Ghana Hamza Adams ya zanta da shi kwararre ne a harakar kere-keren kayayakin fata a kasar Burkina Faso.
Saurari shirin:
Your browser doesn’t support HTML5