Musulman duniya baki daya suna murna da zuwan watan Ramadan, mai girma da albarka
Musulman Duniya Suna Murna Da Watan Ramadan
Ramadan a Pakistan
Ramadan a Palestine
Musulmi Mazan Somalia suna cin abun buda baki a zangon da aka kafa musu a Magadushu.
Somalia May 7, 2019. REUTERS/Feisal Omar
Sallar Taraweeh a Masallacin Istiqlal, Jakarta.
Musulmi a Masallacin Jakarta, Indonesia, yana karanta Al'Kur'ani
May 8, 2019. REUTERS/Willy Kurniawan
Bude baki lokacin azumin Ramadan
Taron yan zanga-zanga a Sudan suna buda baki a babban kamfanin rundunar soja a Khartoum, rana ta biyu a watan Ramadana
Maziyarta sun taru daren Laylat al-Qadr a Baghdad, Iraq
Friday, June 8, 2018.