Mun Duba Matsalar Yawan Sace Dalibai Da 'Yan Bindiga Ke Cigaba Da Yi A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Matsalar yawan sace dalibai a Najeriya da ‘yan bindiga ke yi a makarantu - A ranar Juma’a 22 ga watan Satumba wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wasu dakunan kwanan daliban jami’ar gwamnatin tarayya dake Gusau a jihar Zamfara, inda suka sace kimanin dalibai 24 akasarinsu mata