MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Wata Marubuciya Ke Bada Shawarwari Ga Masu Shirin Yin Aure - Oktoba 15, 2023

Halima AbdulRauf

Shirin wannan makon ya tattauna da wata marubuciya a kan tsarin pre-marital counseling wato bada shawarwari ga masu shirin yin aure a kafofin sada zumunta, ganin yadda matsalar bayyana sirrin gidan aure na "‘yan malama boye sunana" ke ci gaba da yaduwa a kafofin sada zumunta a yanzu.

Sauraru shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO