MATASA A DUNIYAR GIZO: Tattaunawa Kan Shirin Zanga Zangar Lumana A Najeriya, Yuli 28, 2024

Halima AbdulRauf

Shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan makon ya yi nazari a kan batun kiran a yi zanga-zangar lumana da ake ta yayatawa a kafoffin sada zumunta don nuna wa gwamnatin Najeriya bacin ran ‘yan kasa a kan yanayin tsananin rayuwa da ake ciki, kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar na shekarar 1999 da aka yi wa gyaran fuska ya tanadar.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Tattaunawa Kan Shirin Zanga Zangar Lumana A Najeriya, Yuli 28, 2024