ABUJA, NIGERIA —
Shirin Matasa a duniyar gizo na wannan makon ya yi nazari a kan matsalar damfara da sunan aiki ta yanar gizo da kira ta wayar tarho, lamarin da a wasu lokuta ake amfani da dabarun nuna sanayya a yayin kiran waya ko kuma canja salo zuwa ga hanyar da akasarin mutane ba su sani ba, kamar yadda zaku ji tattaunawa tsakanin Mallam Bashir da wani dan damfara da ya nuna shi babba ne a hukumar kwastam.
Saurari cikakken shirin da Halima Abdurra'uf ta gabata:
Dandalin Mu Tattauna