MATASA A DUNIYAR GIZO: Dalilan Da Ke Kawo Tasgaro Ga Ci Gaban Kanana Sana’o’in Fannin Fasahar Zamani Da Matasa Ke Fuskanta - Mayu 14, 2023

Halima AbdulRauf

ABUJA, NIGERIA - Shirin ya duba dalilan da ke kawo tasgaro ga ci gaban kanana da matsakaitan sana’o’in fannin kirkire-kirkiren fasahar zamani da matasa a Najeriya ke fuskanta da kuma hanyoyin da za’a iya bi wajen kawo karshen su ta wajen samun tallafi daga wadanda suka yi nasara a fanonnin kenan wato samun mentorship a turance, taimakon kudi ko cibiyoyin bada horo daga gwamnati da kuma masu zuba jari.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Dalilan Da Ke Kawo Tasgaro Ga Ci Gaban Kanana Sana’o’in Fannin Fasahar Zamani Da Matasa Ke Fuskanta - Mayu 14, 2023