MATASA A DUNIYAR GIZO: Ci Gaban Da Ake Samu A Fannin Fasahar Artificial Intelligence - Yuli 16, 2023

Halima AbdulRauf

A cikin shirin wannan makon, zaku ji tattaunawa kan ci gaban da ake samu a fannin basirar Artificial Intelligence (AI), musamman ma ganin sabuwar basirar da attajirin dan kasuwa Elon Musk ya kirkiro wato xAI da wani kwararre a sha’anin kimiyar komfuta da lissafi don a samu daidaituwa a fannin amfani da ire-iren wannan basirar ta yadda dan adam ba zai cuci kansa ba.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Ci Gaban Da Ake Samu A Fannin Fasahar Artificial Intelligence