MATASA A DUNIYAR GIZO: Alfanu Da Matsalolin “Digitization” A Najeriya, Satumba 24, 2023

Halima AbdulRauf

ABUJA, NIGERIA - A shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan makon mun duba bangarorin fasahohin zamanin “Digitization” wato alfanu da matsaloli, ta yadda suke tasiri cikin al’umma da kuma hanyoyin da za'a kara inganta amfani da su ta yadda za su taimaka wajen inganta fannoni daban-daban a Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Halima AbdulRauf ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Alfanu Da Matsalolin “Digitization” A Najeriya, Satumba 24, 2023.mp3