Matar Sojan Amurka Da Ya Mutu A Yakin Afghanistan Ta Kai Ziyara Kabul

Your browser doesn’t support HTML5

A daidai lokacin da aka cika shekara ashirin da kai harin 9/11, Amurka ta kawo karshen yakin da take yi da kungiyar Taliban a Afghanistan. Sojojin Amurkan da dama sun rasa rayukansu a yakin, ciki har da Christopher Horton. Matarsa, Jane Horton, mai ba da shawara ce ga iyalan sojojin da suka mutu.
A daidai lokacin da aka cika shekara ashirin da kai harin 9/11, Amurka ta kawo karshen yakin da take yi da kungiyar Taliban a Afghanistan. Sojojin Amurkan da dama sun rasa rayukansu a yakin, ciki har da Christopher Horton. Matarsa, Jane Horton, mai ba da shawara ce ga iyalan sojojin da suka mutu. Kuma ta zaga da Wakiliyar Muryar Amurka ta Pentagon Carla Babb a wata ziyara da ta kai Afghanistan, don tunawa da irin sadaukarwa da mijin ta ya yi wa kasarsa.