Abdullahi Garzali Abdullahi, yaro ne dan shekara 15 da Allah ya ba baiwar iya zane-zane a birnin Kanon Najeriya inda yakan nuna fikirarsa a wannan fanni tamkar wani babban mutun da ya yi karatu mai zurfi. Rahoton Baraka Bashir, Kano.