Matan Aure Dake Koyaswa Sun Kai Kukansu Wajen Shugabannin Addini A Nijar

Matan aure malaman makarntun da aka kaisu karkara sun yi zaman dirshan

Shirin mahukumtan kasar Nijar na kai matans aure malaman makarantun firamare aiki karkara ba tare da yin la'akari da aurensu ba ya sa sun harzuka sun soma zaman dirshan tareda kai kokensu wa hukumar addinin Musulunci ta kasar domin su shafe masu hawaye