Masu Ikon Fada a Ji a Najeriya: Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Nuwamba 23, 2014

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan, Shugaban Majalisar Dattawa David Mark da Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Aminu Waziri Tambuwal a Abuja, Octoba 10, 2012.

Kakaki Aminu Waziri Tambuwal ya zanta da Muryar Amurka, Disamba 9, 2013.

Kakaki Aminu Waziri Tambuwal ya zanta da Muryar Amurka, Disamba 9, 2013.

Kakaki Aminu Waziri Tambuwal ya zanta da Muryar Amurka, Disamba 9, 2013.

Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Aminu Waziri Tambuwal Ya Ziyarci Murya Amurka, Disamba 9, 2013.

Kakaki Aminu Waziri Tambuwal ya zanta da Salihu Garba, Disamba 9, 2013.

Shugaban Majalisar Dattawa David Mark da Shugaban Majalisar Wakilai Aminu Waziri Tambuwal suna yi wa Mata jawabi a kofar Majalisa a cikin ruwan sama, Afrilu 30, 2014.

Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Aminu Waziri Tambuwal, Yuni 22, 2014.

Wasu magoya bayan kakakin majalisar wakilai Aminu Waziri Tambuwal, suka kutsa da shi cikin majalisa duk da yunkurin ‘yan majalisa na hana shi shiga, Nuwamba 20, 2014.