Masu Bincike Sun Ce Sun Gano Wani Nau'i Mai Tsanani Na Cutar Kyandar Biri

Your browser doesn’t support HTML5

A cewar wani sabon binciken da aka buga a mujallar Lancet, tsakanin kaso 38-50 cikin 100 na marasa lafiya dake fama da cutar kyandar biri wato mpox na duniya suma suna fama da cuta mai karya garkuwar jiki.