MANUNIYA: Yuwuwar Fitowar Talakawa Zabe Da Rikice-rikicen Jam’iyyun APC Da PDP, Satumba 09, 2022

Isah Lawal Ikara

Ko talakawa za su fito zaben 2023 na Najeriya dake gabatowa?

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan mako mun maida hankali ne akan yuwuwar fitowar talakawa zabe da kuma rikice-cikicen Jam'iyyun APC da PDP a Jahohin Bauchi da Kaduna.

APC, PDP

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Yuwuwar Fitowar Talakawa Zabe Da Rikicin-rikicen Jam’iyyun APC Da PDP, Satumba 09, 2022.mp3