MANUNIYA: Taron Majalisar Dattijan Najeriya Akan Matsalar Tsaro, Satumba 16, 2022

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan mako mun maida hankali ne akan taron majalissar Dattijai akan matsalar tsaro da kuma siyasar Najeriya.

‘Yan Majalisar Dattijan Najeriya Da Sojojin Kasar

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya hada:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Taron Majalisar Dattijan Najeriya Akan Matsalar Tsaro, Satumba 16, 2022.mp3