MANUNIYA: Sabuwar Gwamnatin Bola Tinubu Da Cire Tallafin Mai A Najeriya, Yuni 2, 2023

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan rantsar da sabuwar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da kuma cire tallafin mai a Najeriya.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Sabuwar Gwamnatin Bola Tinubu Da Cire Tallafin Mai A Najeriya, Yuni 2, 2023.mp3