WASHINGTON, D. C. - Shirin Manuniya na wannan makon ya sake maida hankali akan bikin ranar Demokradiyya da aka gudanar a ranar 12 ga watan, da kuma matsalar tsaro da har yanzu ake fama da ita a wasu jihohin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Ranar Demokradiyya Da Matsalar Tsaro A Wasu Jihohin Najeriya, Juni 14, 2024.mp3