MANUNIYA: Matsalar Tsaro Da Tattalin Arzikin Najeriya, Yuni 07, 2024

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - Shirin Manuniya na wannan makon ya sake maida hankali ne akan matsalar tsaro da tattalin arzikin Najeriya da kuma rikicin cikin gidan jamiyyar PDP.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Matsalar Tsaro Da Tattalin Arzikin Najeriya, Juni 07, 2024.mp3