MANUNIYA: Batun Yunkurin Sayen Kujerar Zababben Dan-Majalisar Da Ya Kayar Da Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Yobe – Afrilu 07, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya yi dubi ne a kan maganar bayyana kadarorin wadanda aka zaba da zargin yunkurin sayen kujerar sabon dan-majalisar da ya kayar da shugaban majalisar dokokin jihar Yobe, sai kuma hadarin kalaman raba kawunan al'umma a Najeriya bayan zaben 2023.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Batun Yunkurin Sayen Kujerar Sabon Dan-Majalisar Da Ya Kayar Da Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Yobe .mp3